Mukhtar Ahmed Ansari

Mukhtar Ahmed Ansari
Rayuwa
Haihuwa Mohammadabad (en) Fassara, 25 Disamba 1880
ƙasa British Raj (en) Fassara
Mazauni Dar-Us-Salam (en) Fassara
Mutuwa Delhi, 10 Mayu 1936
Karatu
Makaranta Madras Medical College (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a marubuci da freedom fighter (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Indian National Congress (en) Fassara

Mukhtar Ahmed Ansari (an haife shi a ranar 25 ga watan Disamba, acikin shekara ta alif ɗari takwas da tamanin (1880) - ya mutu a ranar 10 ga watan Mayu a shekara ta alif ɗari tara da talatin da shida (1936) ɗan kishin ƙasa ne kuma kuma ya na cikin shuwagabannin siyasa a wannan lokaci,tsohon shugaban Majalisar Dokokin Indiya da na Kungiyar Musulmi a lokacin 'yancin Ƙasar Indiya. Daya daga cikin wadanda suka kafa Jami'ar Jamia Millia Islamia ya kasance shugaban ta a shekara ta (1928 zuwa shekara ta 1936).[1][2]

  1. Profile of Ahmed Ansari.
  2. History and profile of Jamia Millia Islamia, Delhi (vice-chancellor Mukhtar Ahmed Ansari in 1927), jmi.ac.in.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search